iqna

IQNA

ci gaban ilimi
IQNA - Shahararren malamin tafsiri kuma malami dan kasar Masar Sheikh Tantawi Johari, shi ne marubucin littafin "Al-Jawahar fi Tafsirin Kur'ani Al-Karim". A cikin tafsirinsa ya yi bayanin ka’idojin da musulmi suke bukata da kuma ladubba, amma abin da ya fi muhimmanci a cikin wannan tafsirin shi ne maudu’in ilimi da ya daidaita ayoyin kur’ani kimanin 750 masu dauke da abubuwan da suka kunsa na ilimin dabi’a.
Lambar Labari: 3491085    Ranar Watsawa : 2024/05/03

Tehran (IQNA) majalisar dokokin Iran ta yi Allawadai da kakkausar murya a kan takunkuman da Amurka ta dora wa jamimi’atul Mustafa.
Lambar Labari: 3485497    Ranar Watsawa : 2020/12/27

Jagoran Juyin Musulunci Na Iran:
Tehran (IQNA) Ayatollah Khamenei jagoran juyin a Iran ya bayyana kalafaffen yaki a kan Iran da cewa  yana a matsayin kariyar kai wanda musulunci ya yi umarni da shi.
Lambar Labari: 3485204    Ranar Watsawa : 2020/09/21

Bangaren kasa da kasa, za a gudana da wani zaman taron karawa juna sani a jami’at San Antonio kan mahangar addinin muslunci dangane da sauran ilmomi da dan adam ke bincike a kansu.
Lambar Labari: 3482477    Ranar Watsawa : 2018/03/15